Ayyukan Manzanni 17:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai Bulus ya miƙe a tsakiyar Tudun Arasa, ya ce, “Ya ku mutanen Atina, na dai lura, ku masoyan ibada ne ƙwarai, ta kowane fanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai Bulus ya miƙe tsaye a tsakiyar taron Areyofagus ya ce, “Ya ku mutanen Atens! Na dai lura cewa ta kowace hanya ku masu addini ne ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |