Ayyukan Manzanni 17:21 - Littafi Mai Tsarki21 Alhali kuwa duk Atinawa da baƙinsu ba abin da suke yi, sai kashe zarafinsu wajen jin baƙon abu, ko kuma ɗorar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 (Duk Atenawa da baƙin da suke zama a can suna zaman kashe wando ne kawai kuma ba abin da suke yi sai dai taɗi da kuma jin sababbin ra’ayoyi.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |