Ayyukan Manzanni 17:15 - Littafi Mai Tsarki15 Waɗanda suka rako Bulus kuwa, sai da suka kai shi har Atina. Bayan Bulus ya yi musu saƙon umarni zuwa wurin Sila da Timoti, cewa su zo wurinsa da gaggawa, suka tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Mutanen da suka raka Bulus kuwa suka kawo shi Atens sa’an nan suka dawo da umarnai wa Sila da Timoti cewa su zo wurinsa da gaggawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |