Ayyukan Manzanni 17:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma da Yahudawan Tasalonika suka ji labari Bulus yana sanar da Maganar Allah a Biriya ma, suka je suka zuga taro masu yawa a can ma, suna ta da hankalinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da Yahudawan da suke a Tessalonika suka ji cewa Bulus yana wa’azin maganar Allah a Bereya, sai suka je can ma, suna zuga taro suna kuma tā da hankalinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |