Ayyukan Manzanni 17:12 - Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka da yawa daga cikinsu suka ba da gaskiya, har da waɗansu Helenawa ba kaɗan ba, mata masu daraja, da kuma maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Yahudawa da yawa suka gaskata, haka ma waɗansu manyan matan Hellenawa da kuma mazan Hellenawa da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |