Ayyukan Manzanni 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 Nan da nan kuwa da dare ya yi, 'yan'uwa suka sallami Bulus da Sila su tafi Biriya. Da suka isa can kuma suka shiga majami'ar Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Da dare ya yi, sai ’yan’uwa suka sallami Bulus da Sila su tafi Bereya. Da suka isa can, sai suka shiga majami’ar Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |