Ayyukan Manzanni 16:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ta haka ikilisiyoyi suka ƙarfafa a cikin bangaskiya, a kowace rana suna ƙara yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka ikkilisiyoyi suka ginu cikin bangaskiya suka kuma yi girma suka yi ta ƙaruwa kowace rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |