Ayyukan Manzanni 16:4 - Littafi Mai Tsarki4 Lokacin da suke tafiya suna bin gari gari, suka riƙa gaya wa jama'a ƙa'idodin da manzanni da dattawan Ikkilisiya suka ƙulla a Urushalima, don su kiyaye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Yayinda suke tafiya daga gari zuwa gari, suka dinga ba da shawarwarin da manzanni da dattawa a Urushalima suka zartar domin mutane su kiyaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |