Ayyukan Manzanni 16:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai Bulus ya so Timoti ya rako shi, har ya yi masa kaciya saboda Yahudawan da suke waɗannan wurare, don duk sun san ubansa Bahelene ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Bulus ya so ya ɗauke shi a tafiyar, saboda haka ya yi masa kaciya, domin Yahudawan da suke da zama a wurin, don duk sun san cewa mahaifinsa mutumin Hellenawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |