Ayyukan Manzanni 16:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai yari ya ce a kawo fitilu, ya yi wuf ya ruga ciki, ya fāɗi gaban Bulus da Sila, yana rawar jiki don tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Mai gadin kurkukun ya kira a kawo fitilu, ya ruga ciki ya fāɗi yana rawan jiki a gaban Bulus da Sila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |