Ayyukan Manzanni 16:27 - Littafi Mai Tsarki27 Da yāri ya farka daga barci ya ga ƙofofin kurkuku a buɗe, ya zaro takobinsa, yana shirin kashe kansa, cewa yake 'yan sarƙa sun gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Mai gadin kurkukun ya farka daga barci, sa’ad da ya ga ƙofofin kurkukun a buɗe, sai ya zāre takobinsa yana shirin kashe kansa domin ya ɗauka ’yan kurkukun sun gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |