Ayyukan Manzanni 16:26 - Littafi Mai Tsarki26 farat ɗaya, sai aka yi wata babbar rawar ƙasa, har harsashin ginin kurkuku ya raurawa. Nan da nan ƙofofin suka bubbuɗe, marin kowa kuma ya ɓalle. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ba zato ba tsammani sai aka yi wata babbar girgizar ƙasa har tushen ginin kurkukun ya jijjiga. Nan da nan sai duk ƙofofin kurkukun suka bubbuɗe, sarƙoƙin kowa kuma suka ɓaɓɓalle. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |