Ayyukan Manzanni 16:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ran Asabar muka fita ƙofar gari, muka je bakin kogi, inda muke tsammani akwai wurin yin addu'a. Nan muka zauna, muka yi wa matan da suka taru magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 A Asabbaci, muka fita ƙofar birnin zuwa bakin kogi, inda muke tsammani za mu sami wurin yin addu’a. Muka zauna muka fara yin wa matan da suka taru a can magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |