Ayyukan Manzanni 16:11 - Littafi Mai Tsarki11 Shi ke nan fa, sai muka tashi a jirgin ruwa daga Taruwasa, muka miƙe sosai har zuwa tsibirin Samutaraki, kashegari kuma sai Niyabolis, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Daga Toruwas muka tashi zuwa teku muka kuma shiga jirgin ruwa muka miƙe kai tsaye zuwa Samotiras, kashegari kuma muka nufi Neyafolis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |