Ayyukan Manzanni 16:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai kuma Bulus ya zo Darba da Listira. Akwai wani almajiri a Listira, mai suna Timoti, ɗan wata Bayahudiya mai bi, ubansa kuwa Bahelene ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus ya kai Derbe sa’an nan kuma zuwa Listira, inda wani almajiri mai suna Timoti yake da zama, wanda mahaifiyarsa mutuniyar Yahuda ce kuma mai bi ce, amma mahaifinsa mutumin Hellenawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |