Ayyukan Manzanni 15:5 - Littafi Mai Tsarki5 Amma waɗansu masu ba da gaskiya, 'yan ɗariƙar Farisiyawa, suka miƙe, suka ce, “Wajibi ne a yi musu kaciya, a kuma umarce su, su bi Shari'ar Musa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai waɗansu daga cikin masu bin da suke na ƙungiyar Farisiyawa suka miƙe tsaye suka ce, “Dole ne a yi wa Al’ummai kaciya a kuma bukace su su yi biyayya da dokokin Musa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |