Ayyukan Manzanni 15:36 - Littafi Mai Tsarki36 An jima, Bulus ya ce wa Barnaba, “Bari yanzu mu koma mu dubo 'yan'uwa a kowane gari da muka sanar da Maganar Ubangiji, mu ga yadda suke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Bayan ’yan kwanaki sai Bulus ya ce wa Barnabas, “Mu koma mu ziyarci ’yan’uwa a duk garuruwan da muka yi wa’azin bisharar Ubangiji mu ga yadda suke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |