Ayyukan Manzanni 15:3 - Littafi Mai Tsarki3 To, da Ikkilisiya ta raka su, suka zazzaga ƙasar Finikiya da ta Samariya, suna ba da labarin tubar al'ummai, sun kuwa ƙayatar da dukan 'yan'uwa ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ikkilisiya ta raka su suka tafi, yayinda suke ratsawa ta Funisiya da Samariya, suka ba da labari yadda Al’ummai suka tuba. Wannan labarin ya sa dukan ’yan’uwa suka yi murna ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |