Ayyukan Manzanni 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 Amma mutanen birni suka rarrabu, waɗansu suka koma bayan Yahudawa, waɗansu kuma bayan manzannin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Mutanen birnin suka rarrabu, waɗansu suka goyi bayan Yahudawa, waɗansu kuma suka goyi bayan manzannin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |