Ayyukan Manzanni 14:27 - Littafi Mai Tsarki27 Da suka iso, suka tara jama'ar Ikkilisiya suka ba da labarin dukan abin da Allah ya aikata ta wurinsu, da kuma yadda ya buɗe wa al'ummai ƙofar bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Da isarsu a can, sai suka tara ikkilisiya wuri ɗaya suka ba da rahoton duk abin da Allah ya aikata ta wurinsu da kuma yadda ya buɗe ƙofar bangaskiya domin Al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |