Ayyukan Manzanni 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Bayan kuma sun zaɓar musu dattawa a kowace Ikkilisiya, game da addu'a da azumi, suka danƙa su ga Ubangiji, wanda dā ma suka gaskata da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Bulus da Barnabas suka naɗa musu dattawa a kowace ikkilisiya, tare da addu’a da azumi, suka miƙa su ga Ubangiji, wanda suka dogara da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |