Ayyukan Manzanni 14:21 - Littafi Mai Tsarki21 Bayan sun yi bishara a wannan gari, sun kuma sami masu bi da yawa, suka koma Listira da Ikoniya, da kuma Antakiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Suka yi wa’azin Labari mai daɗi a wannan birni, suka kuma sami almajirai da yawa. Sai suka koma Listira, Ikoniyum da kuma Antiyok, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |