Ayyukan Manzanni 14:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma da manzannin nan, Barnaba da Bulus, suka ji haka, suka kyakketa tufafinsu, suka ruga cikin taron, suna ɗaga murya suna cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma da manzannin nan Barnabas da Bulus suka ji haka, sai suka yayyage tufafinsu suka ruga cikin taron, suna ihu suna cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |