Ayyukan Manzanni 13:6 - Littafi Mai Tsarki6 Bayan sun zazzaga tsibirin duka har Bafusa, suka iske wani mai sihiri, annabin ƙarya, Bayahude, mai suna Bar-yashu'a, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Suka zaga dukan tsibirin har sai da suka kai Bafos. A can suka sadu da wani mutumin Yahuda mai sihiri, annabin ƙarya, mai suna Bar-Yesu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |