Ayyukan Manzanni 13:50 - Littafi Mai Tsarki50 Amma Yahudawa suka zuga waɗansu mata masu ibada, masu daraja, da kuma waɗansu manyan gari, suka haddasa tsanani ga Bulus da Barnaba, suka kore su daga ƙasarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202050 Amma Yahudawa suka zuga waɗansu mata masu tsoron Allah masu martaba da kuma waɗansu maza masu matsayi a gari. Suka tā da tsanani ga Bulus da Barnabas, suka kore su daga yankinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |