Ayyukan Manzanni 13:48 - Littafi Mai Tsarki48 Da al'ummai suka ji haka, suka yi farin ciki, suka ɗaukaka Maganar Ubangiji, ɗaukacin kuma waɗanda aka ƙaddara wa samun rai madawwami suka ba da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 Sa’ad da Al’ummai suka ji haka, sai suka yi farin ciki suka ɗaukaka maganar Ubangiji; kuma duk waɗanda aka zaɓa don samun rai madawwami, suka gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |