Ayyukan Manzanni 13:45 - Littafi Mai Tsarki45 Amma da Yahudawa suka ga taro masu yawa, suka yi kishi gaya, suka yi ta musun abubuwan da Bulus ya faɗa, suna zaginsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Sa’ad da Yahudawa suka ga taron mutanen, sai suka cika da kishi suka yi ta munanan maganganu a kan abin da Bulus yake faɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |