Ayyukan Manzanni 13:42 - Littafi Mai Tsarki42 Suna fita majami'a ke nan, sai mutane suka roƙe su su ƙara yi musu wannan magana a ran Asabar mai zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Bulus da Barnabas suna fita daga majami’ar ke nan, sai mutane suka gayyace su su ƙara yin maganan nan a kan waɗannan abubuwa a ranar Asabbaci mai zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |