Ayyukan Manzanni 13:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ga shi, mazaunan Urushalima da shugabanninsu ba su gane shi ba, sa'an nan kuma ba su fahimci maganar annabawa da ake karantawa kowace Asabar ba, har suka cika maganar nan ta annabawa, yayin da suka hukunta shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Mutanen Urushalima da masu mulkinsu ba su gane da Yesu ba, duk da haka cikin hukunta shi suka cika kalmomin annabawan da ake karantawa kowane Asabbaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |