Ayyukan Manzanni 13:24 - Littafi Mai Tsarki24 Kafin ya bayyana a fili kuwa, Yahaya ya yi wa duk jama'ar Isra'ila wa'azi su tuba a kuma yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Kafin zuwan Yesu, Yohanna ya yi wa’azin tuba da baftisma ga dukan mutanen Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |