Ayyukan Manzanni 13:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai Bulus ya miƙe, ya ɗaga hannu a yi shiru, ya ce, “Ya ku 'yan'uwa Isra'ilawa, da sauran masu tsoron Allah, ku saurara! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Yana miƙewa tsaye, sai Bulus ya yi musu alama da hannu ya ce, “Mutanen Isra’ila da kuma ku Al’ummai da kuke wa Allah sujada, ku saurare ni! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |