Ayyukan Manzanni 13:15 - Littafi Mai Tsarki15 Bayan an yi karatun Attaura da littattafan annabawa, shugabannin majami'ar suka aika musu, suka ce, “'Yan'uwa, in kuna da wata maganar gargaɗi da za ku yi wa jama'a, ai, sai ku yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Bayan an yi karatu daga cikin Doka, da kuma Annabawa, sai shugabannin majami’ar suka aika musu suka ce, “’Yan’uwa, in kuna da wani saƙon ƙarfafawa domin jama’a, sai ku yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |