Ayyukan Manzanni 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafusa a jirgin ruwa, suka isa Bariyata ta ƙasar Bamfiliya. Yahaya kuwa ya bar su, ya koma Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafos a jirgin ruwa zuwa Ferga a Famfiliya inda Yohanna ya bar su ya koma Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |