Ayyukan Manzanni 13:10 - Littafi Mai Tsarki10 ya ce, “Kai babban maha'inci, munafiƙi, ɗan Iblis, magabcin adalci duka, ba za ka daina karkata miƙaƙƙun hanyoyin Ubangiji ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Kai ɗan Iblis ne abokin gāban dukan abin da yake daidai! Kana cike da kowane irin ruɗi da munafunci. Ba za ka daina karkata hanyoyin da suke daidai na Ubangiji ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |