Ayyukan Manzanni 12:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai Barnaba da Shawulu suka komo daga Urushalima, bayan sun cika aiken da aka yi musu, suka kuma zo da Yahaya wanda ake kira Markus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’ad da Barnabas da Shawulu suka kammala aikinsu, sai suka komo daga Urushalima, tare da Yohanna, wanda ake kira Markus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |