Ayyukan Manzanni 11:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai masu bi suka ɗaura niyya, kowa gwargwadon ƙarfinsa, su aika wa yan'uwan da suke ƙasar Yahudiya gudunmawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Kowanne a cikin almajiran, gwargwadon azancinsa, ya yanke shawara ya ba da gudummawa ga ’yan’uwan da suke zama a Yahudiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |