Ayyukan Manzanni 11:18 - Littafi Mai Tsarki18 Da suka ji haka, suka rasa ta cewa, suka kuma ɗaukaka Allah suka ce, “Ashe, har al'ummai ma Allah ya ba su tuba zuwa rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’ad da suka ji haka, ba su ƙara yin faɗa ba, suka kuma ɗaukaka Allah, suna cewa, “To, fa, har Al’ummai ma Allah ya sa suka tuba zuwa rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |