Ayyukan Manzanni 11:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai na tuna da Maganar Ubangiji, yadda ya ce, ‘Yahaya kam, da ruwa ya yi baftisma, amma ku da Ruhu Mai Tsarki za a yi muku baftisma.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan na tuna da abin da Ubangiji ya ce, ‘Yohanna ya yi baftisma da ruwa, amma za a yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |