Ayyukan Manzanni 11:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sai Ruhu ya ce mini in tafi tare da su, ba tare da wata shakka ba. 'Yan'uwan nan shidda kuma suka rako ni, har muka shiga gidan mutumin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ruhu ya ce mini kada in yi wata-wata game da tafiya tare da su. Waɗannan ’yan’uwa guda shida su ma suka rako ni, muka kuwa shiga gidan mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |