6 ya sauka a gun Saminu majemi, wanda gidansa yake a bakin bahar.”
6 Yana zama tare da Siman, mai aikin fatu, wanda gidansa ke bakin teku.”
To, ya zauna kwanaki da yawa a Yafa a gidan wani majemi mai suna Saminu.
Amma ka tashi ka shiga gari, can za a faɗa maka abin da za ka yi.”
Duk mai son aikata nufin Allah zai san koyarwan nan ko ta Allah ce, ko domin kaina nake faɗa.
Da mala'ikan da ya yi masa magana ya tafi, ya kira barorinsa biyu, da kuma wani soja mai ibada daga cikin waɗanda suke yi masa hidima kullum.
Saboda haka sai ka aika Yafa a kirawo Saminu, wanda ake kira Bitrus, yă sauka a gidan Saminu majemi a bakin bahar.’