Ayyukan Manzanni 10:48 - Littafi Mai Tsarki48 Sai ya yi umarni a yi musu baftisma da sunan Yesu Almasihu. Sa'an nan suka roƙe shi ya ƙara 'yan kwanaki a gunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 Saboda haka ya ba da umarni a yi musu baftisma cikin sunan Yesu Kiristi. Sa’an nan suka roƙi Bitrus yă zauna da su na ’yan kwanaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |