Ayyukan Manzanni 10:47 - Littafi Mai Tsarki47 “Akwai mai iya hana ruwan da za a yi wa mutanen nan baftisma, waɗanda suka sami Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda mu ma muka samu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202047 “Wani zai iya hana a yi wa waɗannan mutane baftisma da ruwa? Sun karɓi Ruhu Mai Tsarki kamar yadda muka karɓa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |