Ayyukan Manzanni 10:44 - Littafi Mai Tsarki44 Bitrus na a cikin wannan magana, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauko wa dukan masu jinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Tun Bitrus yana cikin faɗin waɗannan kalmomi, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauka wa duk waɗanda suka ji saƙon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |