Ayyukan Manzanni 10:42 - Littafi Mai Tsarki42 Ya kuma umarce mu mu yi wa mutane wa'azi, mu kuma tabbatar cewa shi ne wanda Allah ya sa mai hukunta rayayyu da matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Ya umarce mu mu yi wa’azi ga mutane mu kuma shaida cewa shi ne wanda Allah ya naɗa yă zama mai shari’a na masu rai da na matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |