Ayyukan Manzanni 10:37 - Littafi Mai Tsarki37 Kun dai san labarin nan da ya bazu a duk ƙasar Yahudiya, an fara tun daga ƙasar Galili, bayan baftismar da Yahaya ya yi wa'azi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Kun san abin da ya faru a dukan Yahudiya, farawa daga Galili bayan baftismar da Yohanna ya yi wa’azi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |