Ayyukan Manzanni 10:36 - Littafi Mai Tsarki36 Allah ya aiko wa Isra'ilawa maganarsa, ana yi musu bisharar salama ta wurin Yesu Almasihu, shi ne kuwa Ubangijin kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Kun san saƙon da Allah ya aika wa mutanen Isra’ila, yana shelar labari mai daɗi na salama ta wurin Yesu Kiristi, shi ne kuwa Ubangijin kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |