Ayyukan Manzanni 10:2 - Littafi Mai Tsarki2 Shi kuwa mutum ne mai ibada, yana tsoron Allah shi da iyalinsa duka, yana ba jama'a sadaka hanu sake, yana kuma addu'a ga Allah a kai a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Shi da dukan iyalinsa masu ibada ne masu tsoron Allah kuma; yakan ba da kyauta hannu sake ga masu bukata yana kuma addu’a ga Allah ba fasawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |