13 Sai ya ji wata murya ta ce masa, “Bitrus, tashi, ka yanka ka ci.”
13 Sa’an nan wata murya ta ce masa, “Bitrus, ka tashi. Ka yanka ka ci.”
Yunwa ta kama shi, har ya so ya ci wani abu. Ana cikin shirya abincin, sai wahayi ya zo masa,
Cikinsa akwai kowace irin dabba, da masu jan ciki, da tsuntsaye.
Amma Bitrus ya ce, “A'a, ya Ubangiji, don ban taɓa cin wani abu marar tsarki ko mai ƙazanta ba.”