Ayyukan Manzanni 10:12 - Littafi Mai Tsarki12 Cikinsa akwai kowace irin dabba, da masu jan ciki, da tsuntsaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Cikinsa kuwa akwai kowace irin dabba mai ƙafa huɗu da masu ja da ciki na duniya da kuma tsuntsayen sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |