Ayyukan Manzanni 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Ya ku 'yan'uwana, lalle ne a cika Nassin nan da Ruhu Mai Tsarki ya faɗa a dā ta bakin Dawuda a game da Yahuza, wanda ya yi wa masu kama Yesu jagaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 ya ce, “’Yan’uwana, dole a cika Nassin nan da Ruhu Mai Tsarki ya yi magana tun da daɗewa ta bakin Dawuda game da Yahuda, wanda ya zama jagora ga waɗanda suka kama Yesu အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |